“A Halin Da Nigeria Take Ciki An Samu Mutane Suna Cutar Damu. Wanda Nima Na Fada Wannan Kaddarar, Yadda Wani Ya Cuce Ni Ya Kwashe Min Duka Kudade Na”
SAI NA SAMU WANNAN BUSINESS DIN, WANDA KALILAN NE SUKA IYA TA, A SASSUKAR HANYAR DANAKE BI NAKE
AMMA TSAYA, SHIN IDAN NA NUNA MAKA WANNAN HANYAR KAI MA ZAKA BI?… CIGABA DA KARANTAWA
Manphe Pips Academy makaranta ce ta online da ke koyar da kasuwancin Forex a aikace, bawai surutu ba. Ba ma sayar da mafarki na mota na haya ko alkawarin karya. Muna koyar da kai ainihin ilimin da bankuna ke amfani da shi wajen karanta chart, kiyaye kudi, da kuma fitar da riba a kullum da kanka.
Gaskiyar Kasuwar Forex:
Sunana Faysal Lawal, wanda aka fi sani da Faysal Forex.
Ni ne Founder kuma CEO na Manphe Pips Academy — makarantar koyar da kasuwancin Forex da Crypto da ke Abuja.
Ni dan kasuwa ne (Trader) kuma mai koyar da Forex. Burina shine in koya wa ‘yan Najeriya yadda ake cin kasuwar Forex da ilimi da kiyaye kudi, ba da caca ko bin signal na bogi ba.
Na koyar da dalibai sama da 250 a fadin duniya, daga mutanen da basu san komai ba har suka zama kwararrun traders masu cin gashin kansu.
A Manphe Pips Academy, ba ma sayar da mafarki, muna koyar da sana’a ce mai shiga da ta dace.
Manufarmu: Koyarwa, Kwarewa, Nasara
Ganin yanda mu a AREWA kullum cikin scamming din mu ake su kuma Yan kudu gasunan kullum samun kudi suke yasa na sa a Raina insha Allah Nima sai na samu kudin nan online, haka kuwa Akai, na fara fafutuka yau ni ne wannan gobe ni ne wannan, har na zo na fara samu
Wannan Trading din ana yinsu a ko ina a koda yaushe:
Wannan tsari na masu farawa daga zero ne don gina kwarangwal din ilimi.
Na wadanda suka san trading amma suna tashi a asara.
Zoom + Telegram (akwai na dare musamman ga masu aiki/sana’a).
Hanyar koyarwa ta musamman ga manyan mutane dake bukatar sirri da kariya.
Zaka riqa samun daily signals akai akai har ka kware ka iya da kanka.
Za a baka Certificate na shaida bayan ka kammala dukkan karatun.
Kadan Daga Cikin Kudaden Da nake Samu Duk Sati
Wannan daga cikin student namu na Manphe pips academy ne daya mayarda dala $28 zuwa dala $1035 a trade daya
Kimanin naira miliyan daya da rabi kenan daga 42K naira
Wannan daya daga cikin wanda academy dinmu take ba signals ne
Haka yamaida $20 dollars zuwa $160 dollars.
Sai dadi yakeji abunsa
Amir yaro dan shekara befi shabiyar ba 15years ba amma yana qoqari yana samun kudinsa.
Wannan kadan daga cikin ilimin da muke bayarwa an Academy namu kenan.
Wannan investor account ne dala $537 da a trade daya muka maida shi $900 dollars
So ilimi shine komi a wannan makarantar damu 🔥
Yayinda muke bada signals saide kaga blues na fitowa.
Munsan onions dinmu me kake jira??
Munsama taking small account zuwa big with the right knowledge namu.
$300 to $600
IMPORTANT: Earnings And Legal Disclaimers
Disclaimer: This Site Is Not Part Of Facebook (Meta) or Goggle INC.
We don’t believe in getting rich-quick Programs, We believe in dedication, commitment, and hard work to your business. And that’s what our programs are designed to help you do. It takes your effort to succeed in every business. The Sales figures stated in our training are my personal sales figures and those of my students. They are NOT typical as it’ll depend on the level of work you put in, hence we do not guarantee any monetary gain.